Miya (vɨna mii)
Miyanci yaren Chadi ta Yamma ne da ake faɗi a Jihar Bauchi da take arewa ta arewa maso gabashin Nigeria, musaman a garin Miya a cikin karamar hukumar Ganjuwa. a 1995 akwai sama da mutane 30,000 da suke faɗin yaren Miya, da ake kira Miyanci, Miyawa ko Miya.
Kowane Nassi hurarre na Allah ne, mai amfani ne kuma wajen koyarwa, da tsawatarwa, da gyaran hali, da kuma tarbiyyar aikin adalci. (2 Ti 3:16-17)
Juya Litafi Mai Tsarki a yaren mu domin mutanen mu su gane yana cikin ayuka masu muhimanci da ya kamata a karasa. Allah ya ba mu kalman shi don dukan lokaci. Ba ya samanin yaga wai mai bin shi yazama da iya faɗin yaren Hebrew ko Greek. Ya na samanin dukan ma su bin shi su iya karanta maganan allah su kuma ne ma sani maganan.
Aikin Juyin Litafi Mai Tsarki a Miyanci aiki ne ma al'uma don a zama da maganan allah, wanda hurarre na Allah ne domin tarbiyyar adalci. 2 Ti 3:16-17
Verse of the day
“But will God indeed dwell on the earth? Behold, heaven and the highest heaven cannot contain you; how much less this house that I have built!
1 Kings 8:27