WASU KALACE-KALACE


Biƙin Kavɨr a Garin Miya

Biƙin Kavɨr a kan yi shi domin a nuna farin ciki ma sabobin ma aurata.Wan nan biƙin akan yi shi a kowane shekara kuma ya kan zama biƙi na karshe a shekaran. a lokacin biƙin kaman yadda muka gani a cikin kalon, dodunan nan suna wakiltan kowane zuriya da su ke da hanu a wanan biƙin. A lokacin wanan biƙin a kan yi wasu abubuwan al'ada.

Share

Your encouragement is valuable to us

Your stories help make websites like this possible.